Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
Another Money Has Been Stolen, And This Time Its Not A Snake.
#1
BY Hausa ng · MAY 8, 2018

Jami’iyyar PDP ta kalubalanci mataimakin shugaban kasa da ya bayyana sunayen mutane 3 da suka sace dala biliyan 3 ta gwamnatin tarayya

An bayyana sunayen wadanda suka saci dala biliyan 3 na rarar kudin danyen mai a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan

A ranar Lahadin nan, 6 ga watan Mayu wani na hannun daman mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, Laolu Akande ya bayyana mutanen da ake zargin sun handame dala biliyan uku ta matatar man fetur karkashin mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Majiyar mu Naij.com ta tattaro rahoton da aka bayyana tsohuwar ministan man fetur Diezani Allison Madueke, Jide Omokore da Kola Aluko a matsayin wadanda suka wawure kudin matatar ta man fetur.
 
Akande yace Diezani, Omokore da Aluko su suka wawure kudin, kuma babu daya daga cikin su da ya fito ya musanta haka. “Mun san labarin dala biliyan 2.1 na makamai da aka wawure, wannan ma a gwamnatin da ta gabata ne. Mun bayyana sunayen mutanen da aka kama da kudaden da ba a san tushen su ba, ake zargin su da handame kudaden mutane kuma wasu daga cikin su sun dawo da kudaden da basu da cikakken bayanin inda suka samesu. Muna da shaidu da yawa da suke nuna cewa gwamnatin da ta wuce ta daure wa cin hanci da rashawa gindi.” Akande yace sun bayyana sunayen ne domin wasu daga cikin jam’iyyar adawa ta PDP suna son dora wa wasu laifin...Continue reading


Read more hAUSA newS here


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  SHARED: Want To Make Money Online? Mikky9 0 19 09-09-2018, 01:49 PM
Last Post: Mikky9
  NEWS: Want To Make Money Online? Mikky9 0 18 09-09-2018, 01:47 PM
Last Post: Mikky9
  SHARED: How To Make Money With Wema Bank Alat iLukasso 0 109 05-20-2018, 05:35 AM
Last Post: iLukasso
Music ALERT:  This Is A One Time Opportunity saliman01 0 49 03-16-2018, 08:28 PM
Last Post: saliman01
  ALERT:  Xycinews Media Founder Stranded Over Fake Money And Counterfeit Allegations Xycinews 0 97 02-24-2018, 02:36 PM
Last Post: Xycinews
  FUN: Download Game: Carx Drift Racing V1.10.0 Mod.apk + Obb Data File (unlimited Money) EtzEkeyz 0 137 02-18-2018, 12:18 PM
Last Post: EtzEkeyz
  TUTORIAL: Top 5 Easiest Ways To Make Money Online Cyberlordh 1 277 01-26-2018, 08:24 PM
Last Post: Cyberlordh
  How To Earn And Make Money Without Owning A Blog Or Website Clickedwap 2 262 01-09-2018, 09:16 PM
Last Post: Clickedwap
  NEWS: Youtube Introduced A New Way To Make Money Online Cyberlordh 3 223 12-30-2017, 12:17 PM
Last Post: kediamos
  NEWS: Top 25 Worst Passwords Of All Time Cyberlordh 12 299 12-29-2017, 12:56 PM
Last Post: devHammedUsers browsing this thread: 1 Guest(s)

About Nigeria's Creative Talents

Nigeria's Creative Talents is an online community where every creative Nigerians can share ideas with themselves.

For any more information, please use our contact form.

              User Links

              Advertise